FACEBOOK YACE ZAI ƘULLE DUK WANI ACCOUNT DA YA ƘARA YIN RAFOTO AKAN GEN QASIM SULEIMANI

Facebook Ya Haramta Saka Duk Wani Abu Da Ya Shafi Kasim Sulaimani
Muma Abinda yasa bamu sanya fotonsa ba don kada su share.

Janairu 12, 2020 - 1:05 PM

Kamfanin sadrwa na facebook ya bada sanarwan daga yanzu zai rika cire duk wasu abubuwa da aka dora a kan shafinta danganci Kasim Sulaimni.

Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24- ta rawaito a cikin wata sanarwa da kamfanin facebook ya fitar a jiya, ya ce daga yanzu zai rika cire duk wani abu da aka dora a kan shafinta ya shafin Janar shaheed kwamandan sojojin Iran da Amurka ta kashe mako goda day a gabata da kuma duk wani abu da ya shafi dakarun kare juyin juya hali na kasar Iran.
Bayanin ya ce kamfanin zai yi aiki 100% da dokar ta kasar Amurka wacce ta haramta duk wasu aikace-aikace da suka shafi dakarun kare juyin juya hali a kasar Iran, kuma zai share duk wani shafi da aka saka wani abu makamancin hakan.
Tun daga lokacinda Amurka ta kashe shaheed sulaimani a makon da ya gabata ya zuwa yanzu, facebook ya share shafuffuka na mutane da dama saboda dora hotuna ko labarai da suka shafi Janar Kasim Sulaimani.

Comments

Popular posts from this blog

TAƘAITACCEN TARIHIN SHEIKH YAQUB YAHYA KATSINA

TAKAITACCEN TARIHI, HAIHUWA DA TASOWAR SHAIKH ZAKZAKY (H)

Cikakken Tarihin Hammad Ibraheem Zakzaky