KWANAKIN DA AKA SHIGA KOTUN SU SHEIKH ZAKZAKY A TSAWON SHEKARA BIYU
KWANAKIN DA AKA SHIGA SHARI'AR SHAIKH ZAKZAKY A TSAWON SHEKARU BIYU
1— 15/5/2018
2— 21/6/2018
3— 2/8/2018
4— 4/10/2018
5— 7/11/2018
6— 22/1/2019
7— 25/3/2019
8— 18/7/2019
9— 29/7/2019
10- 5/8/2019
11- 5/12/2019
12- 6/2/2020
An shiga shari'ar sau 12, kuma an je da su Shaikh Zakzaky da mai dakinsa kotun sau kusan 5, a yayin da zama 7 ba su halarta ba, saboda yanayoyin jikinsu. Ko da yake so daya ba a yi zaman kotun ba, a ranar da aka ce Keke Napep ya mangare Alkalin.
Duk wadannan kwanaki 12 din a tsawon shekara biyu har yanzu ba a fara gabatar da shari'ar ba. Kamar yadda ma kowa ya sani, sai gobe Litini da Talata ne za a cigaba da shari'ar, inda wai ake sa ran za a karantowa su Shaikh Zakzaky tuhumar da ake musu su amsa ko su kore shi. Kafin a fara shari'a.
Tabbas tarihi zai rubuta ya kuma taskace duk wani nau'in zalunci da azzaluman mahukuntan Kasar nen ke yi wa Shaikh Ibraheem Zakzaky da almajiransa, ba abin da za a manta ko a bar shi ya bace, hatta sunayen wadanda suka taimaki azzalumai kuwa, Insha Allah sai yan baya sun gansu sun rika la'antarsu da tsine musu albarka.
Ya Allah Ka baiwa Jagoranmu kariya da lafiya. Ka gaggauta kubutarsa alfarmar Annabi da Ahlul-bait (AS).
— Saifullahi M. Kabir
23/2/2020.

Comments
Post a Comment