TARIHIN SHEHI IBRAHIM INYASS

TARIHIN SHEHU IBRAHIM INYASS A HARSHEN HAUSA
.
Zamu tashi NISBATUN (dangartakarsa ko Alaqarsa da sauran iliman Addini)
.
9- NISBATUN (dangartakarsa ko Alaqarsa da sauran iliman Addini):- shine tasawwuf shi kulliya ne acikin ilimai kuma sharadi ne cikin dukkan ilimai, domin babu ilimin ko wani Aiki face da gaskiyar nufi zuwa ga Allah.
.
Ikhlasi sharadi ne (mai zaman kansa) cikin ilimin ko aiki wannan fassara ce ingatacciya a shari'a ko jiza'i ko lada.
.
Amma fassara. Ta samuwar. Waje ilimai suna samuwa a waje ba tare da sufanci acikin su ba, sai dai ilimin tauyayyene.
.
Shiyasa jalaluddeen As suyutiy yace alaqar sufanci da ilimai kamar Alaqar ilmul bayaan ne da ilmun Nahwu.
.
Wato shine cikar kamalar cikin ilimai, kuma cikar kyawu ga ilimai.
.
Sheikh zarruq R.A yace Alaqar sufanci da Addini shine Alaqar Ruhi da jiki (idan babu ruhi gangan jiki ya tashi daga aiki)
Domin shi tasawwuf muqamul ihsan ne (kyautaye) wanda maulana Rasulillah S.A.W ya fassara jibreel da cewa "KA BAUTAWA ALLAH KAMAR KANA GANINSA"
.
Domin babu wani ma'ana na sufanci daya fice IHSAN.
.
Domin kewayawarsa bisa kusanci ga Allah (muraqabah) bayan mushahadah ko mushhadah bayan muraqabah.
.
In ba haka toh, babu wani samuwa data tsaya gashi babu kuma wani samamme da ya bayyanar masa FAFHAM
.
Inda yace muraqabah bayan mushahadah yana nufin dawowa ga Baqa'i bayan mushahadarsa Ga Allah
.
Zamu kwana anan sai Allah ya kai mu wani shekara kuma
.
Happy Maulid Of Maulana Shehu Ibrahim Inyass
.
Allah yakaramashi Karama Amin
.
Yau dai Mun tsaya Anan Insha Allahu sai wata Shekaran Kuma idan Allah ya kaimu
.
Alhamdulillah
Cikin wannan Watan mai Albarka Mun bada Tarihin Shehu Ibrahim da Harshen Larabci da English da Hausa kuma munkawo muku irin Gudunmawa da kisshoshin da Maulanmu ya bayar A Cikin Addinin Musulunci
.
Inda muka yi kuskure Allah ya gafarta mana
.
Inda muka yi dai dai kuma Ya Allah ka karba mana Albarkan ANNABI S.A.W
.
Allah ya bamu Albarkan Maulana Shehu Ibrahim Inyass
.
Allah ya Nuna Mana Badin Badada Bijahi S.A.W
.
Allah ya barmu da Yan-Uwa a cikin Soyayya Bijahi S.A.W

Comments

Popular posts from this blog

TAƘAITACCEN TARIHIN SHEIKH YAQUB YAHYA KATSINA

TAKAITACCEN TARIHI, HAIHUWA DA TASOWAR SHAIKH ZAKZAKY (H)

Cikakken Tarihin Hammad Ibraheem Zakzaky