DABARA TARAGE GA MAISHIGA RIJIYA
DABARA TA RAGE GA MAI SHIGA RIJIYA!
A Cikin Sahihul Bukhari Mujalladi Na 9 Hadisi Mai Lamba 214.
Annabi(S.A.W.) Yayi Addu'a Ga Kasar SHAM (Syria) Da Kasar Yemen.
Sai Wasu Mutane Suka Ce:"Ya Rasulullahi (S.A.W) Ka Hada Da Najadu Mana
Sai Bai Ce Musu Komai Ba. An Yi Haka Har Sau Uku.
Sai Annabi(S.A.W.) Ya Ce Ba Zan Yi Addu'a Ga NAJAD Ba, Domin Girgizar Kasar Musulunci Da Masifu Zasu Kunno Kai Daga Nan Najdu. Kuma Kahon Shaitan/Dujjal Acan Zai Fito".
SADAQAL RASULUL KAREEM!!!
To Yau Dai Akwai Wani Hamshakin Malami Wanda Ba Sai Na Fadi Sunan Shi Ba Kowa Ya San Shi, Wanda Ake Masa Lakabi Da Wannan Sunan Garin AL- NAJDI,
Inda Daga Bahaguwar Akidarsa (wato Wahabiyanci/ Salafiya) Ne Aka Samu Kungiyoyi Kamarsu: Al- Qa'eeda, Taliban, Al-Shabab, Ansaruddeen, Izala da Sauransu.
.
Inda Kullum Ba Abinda Suke Sai Shafawa Musulunci Da Musulmai Bakin Fenti, Kadan Daga Cikin Aika Aikansu Shine Su Kashe Musulmi Murus Da Sunan Jihadi Su Bar Kafiri/ Arne Yana Yawo a Doron Kasa Suna Watayawa.~
.
Allah yayi Mana Maganinsu Gaba Dayansu bijahi S.A.W. Amiin
Comments
Post a Comment