ANKARRAMA SHEIKH YAQUB YAHAYA
- Bin Yaqoub Katsina.
Wani hoto mai tarihi ya iso hannun Shaikh Yakubu Yahya Katsina, hoton wanda ya girmi da yawan matasa da ake gwagwarmayar nan tare dasu.
shi dai wannan hoto an dauke shi ne a garin darazo shekarar 1992, shekaru 29 kenan, yayin wata ziyara da Shaikh din ya kai a garin a lokacin fadi tashi wajan yada wannan da’awar a fadin kasar nan.
Sun dauki hoton tare da Mal. Danjuma Bako Darazo. Bayan hannantashi zuwa ga Malam kuma an sake daukarsu wani hoton a yau Asabar 1Rajba,1442-13Feb,2021 a Markaz Katsina.
Masha Allah yayi kyau kwarai muma lokacin muna yara bamu wuce sha uku ba amma dai ana harka
ReplyDelete