MAULUDIN IMAM ALI (A.S) A GARIN ZARIYA

MAULUDIN IMAM ALI YA KAYATAR AGRIN ZARIA
wajen yanka Al'kakin Birthday Imam Ali

 Alhamis 13 ga watan rajab     Wanda yazo daidai da 25 ga February inda aka gudanar da mauludin imam Ali bin abi dalib data gudna a muhalin fudiyya zaria. Anfara maulud din da misalin karfe hudu na yamma inda aka fara da bude taro da addua,kana daga  bisani aka gabatar da display. yan uwa sha'irai ma ba'a barsu bayaba inda sukaita rere baitocin na yabon  Imam Ali.

Malam Aminu sakatare shine yazamo bako mai jawabi na farko malamin yayi bayanai masu gamsarwa dangane da janibin imam Ali. Cikin jawabin nasa malamin yanacewa " Imam Ali shine mutun na farko kum shine na karshe da'aka haifa a dakin qa'aba" haka zalika ya cigaba da cewa Imam Ali yayi sharia baa canzata har  a wajen Allah S.W.T

Bayan ya kammala ak gabatar da mai jawabi na gaba malam Ibrahim usman na malam Tijjani khalifa zaria.

Malamin yafara ne da bada tarihin  imam Ali inda yakecewa " kamar yadda tarihi ya tabbatar anhaifi imam Ali 13 ga watan rajab hijira nada shekara talatin awata ruwayar kuma ashirin da tara.ya cigaba dacewa manzon allah yanacewa da imam Ali "kai a wajena kamar matsayin Haruna a wajen musa ne saidai ba annabi bayan.

Ya cigaba dacewa daga cikin siffofin imam Ali akwai sadaukantaka, akwai tawadiu, akwai zuhudu gudun duniya,  akwai ilimi, akwai basira, akwai basira na harshe da sauransu.

Bayan kammalawarsane sai shaik abdulhamid Bello yayi taaliki dangane da jawaban manyan bakin. 

Akarshe aka yanka alkaki sai takaitaccen jawabi daga shugaban dandalin matasa na zaria malam ismail D. Usman sai akayi addu'a aka tafi sallah da.MAULUDIN IMAM ALI YA KAYATAR AGRIN ZARIA

 Alhamis 13 ga watan rajab     Wanda yazo daidai da 25 ga February inda aka gudanar da mauludin imam Ali bin abi dalib data gudna a muhalin fudiyya zaria. Anfara maulud din da misalin karfe hudu na yamma inda aka fara da bude taro da addua,kana daga  bisani aka gabatar da display. yan uwa sha'irai ma ba'a barsu bayaba inda sukaita rere baitocin na yabon  Imam Ali.

Malam Aminu sakatare shine yazamo bako mai jawabi na farko malamin yayi bayanai masu gamsarwa dangane da janibin imam Ali. Cikin jawabin nasa malamin yanacewa " Imam Ali shine mutun na farko kum shine na karshe da'aka haifa a dakin qa'aba" haka zalika ya cigaba da cewa Imam Ali yayi sharia baa canzata har  a wajen Allah S.W.T

Bayan ya kammala ak gabatar da mai jawabi na gaba malam Ibrahim usman na malam Tijjani khalifa zaria.

Malamin yafara ne da bada tarihin  imam Ali inda yakecewa " kamar yadda tarihi ya tabbatar anhaifi imam Ali 13 ga watan rajab hijira nada shekara talatin awata ruwayar kuma ashirin da tara.ya cigaba dacewa manzon allah yanacewa da imam Ali "kai a wajena kamar matsayin Haruna a wajen musa ne saidai ba annabi bayan.

Ya cigaba dacewa daga cikin siffofin imam Ali akwai sadaukantaka, akwai tawadiu, akwai zuhudu gudun duniya,  akwai ilimi, akwai basira, akwai basira na harshe da sauransu.

Bayan kammalawarsane sai shaik abdulhamid Bello yayi taaliki dangane da jawaban manyan bakin. 

Akarshe aka yanka alkaki sai takaitaccen jawabi daga shugaban dandalin matasa na zaria malam ismail D. Usman sai akayi addu'a aka tafi sallah.

Comments

Popular posts from this blog

TAƘAITACCEN TARIHIN SHEIKH YAQUB YAHYA KATSINA

TAKAITACCEN TARIHI, HAIHUWA DA TASOWAR SHAIKH ZAKZAKY (H)

Cikakken Tarihin Hammad Ibraheem Zakzaky