SHEIKH YAQUB YAHAYA KATSINA YA GABATAR DA JAWABIN MAULUDIN SAYYIDA FATIMA A GIDAN ALHAJI AMAMU CIKIN GARIN KATSINA 17/02/2021

Yadda Aka Gabatar Da Mauludin Sayyeedah Zahra (AS) a Kofar Gidan Alh Amamu Na Alh Bara'u Mangal Jiya Laraba.

Sheikh Yaqoub Yahya Katsina Tare Da Alh Mustapha Gadon Kaya Ne Manyan Baki a Wajen Mauludin.

Hotuna Ne Dauke Da Karashen Labarin 

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN SHEIKH ABUL FATHI MAIDUGURI

TAƘAITACCEN TARIHIN SHEIKH YAQUB YAHYA KATSINA