Papa Roma Ya Ziyarci Ayatollahi Ali Sistani A Kasar Iraqi.

-Nasir Isa Ali.

Shugaban Kirista na duniya, Papa Roma Francis, ya ziyarci babban Malamin Musulunci na kasar Iraqi, Ayatullahil Sayyid Ali Sistani a ofishinsa da ke birnin Najaful Ashraf mai tsarki.

Papa Roma ya isar ma sa da sakon Vatican na neman kawo karshen tsattsauran ra'ayin wahabiyanci na SALABIYANCI, da kuma yadda za a zauna da juna lafiya a kasar ta Iraqi.

Su dai 'yan wahabiya karkashin ISIS, sun rika yi wa Kiristocin Iraqi da Syria yankan rago tare da babbaka su da ransu har sai  sun mutu tare da yi wa Matansu munanan fyade da kuma koya wa yaransu kanana da 'yan matansu shan wiwi da miyagun kwayoyi duk da sunan Musulunci, domin wai su kore su daga kasar Iraqi.

Comments

Popular posts from this blog

TAƘAITACCEN TARIHIN SHEIKH YAQUB YAHYA KATSINA

TAKAITACCEN TARIHI, HAIHUWA DA TASOWAR SHAIKH ZAKZAKY (H)

Cikakken Tarihin Hammad Ibraheem Zakzaky