HOTUNA; Yanda aka gudanar da Bikin tunawa da Ranar Haihuwar Imam Mahadi da Sayyid Zakzaky a katsina

Hoton yadda aka gabatar da Walimar Nisfu Sha'aban a Garin Katsina.
Daga Adam Lawal
Litanin 29/03/2021
Yan uwa Almajiran Shaikh Zakzaky (h), dake Birnin katsina yayi gabatar Taron Tunawa da Ranar Haihuwar Imam Mahdi (AF) tare da Sayyid Zakzaky (h).

Irin wannan wata na Sha'aban 15 ga wata ne aka haifi Imam Mahdi tare da Malam Zakzaky. Mun hadu ne domin taya su Murna tare da sauraren Jawabin Falalolinsu da kuma darajarsu. Shaikh Yaqoub Yahya ne ya jagoranci zaman tare da Jawabi akan Rayuwar Malam Zakzaky da irin baiwarsa.

An gabatar da wannan walima a Markaz din yan uwa dake Katsina tare da Yanka Cake duk dan Murna da Ranar haihuwarsa.

Comments

Popular posts from this blog

TAƘAITACCEN TARIHIN SHEIKH YAQUB YAHYA KATSINA

TAKAITACCEN TARIHI, HAIHUWA DA TASOWAR SHAIKH ZAKZAKY (H)

Cikakken Tarihin Hammad Ibraheem Zakzaky